1.2 / July 21, 2020
(4.8/5) (57)

Description

This app is designed to help you listen to the Quran al kareemOFFLINE with no need of internet connection by prominent Qari(Quran reciter), Sheikh Abdallah Ali Jaber. The application is freeand contains many nice features. Once you installed this Ali Jaberfull quran mp3 offline app, you don't need an internet connectionto listen ali jaber quran mp3 again. This app works perfectlyoffline. (الشيخ علي عبدالله جابر (رحمه الله App Features Includes:*Surahs are completely OFFLINE, no need of internet connection *Theapp is free *Best Sound Quality *Listen in background *RepeatSurahs *Shuffle Surahs *Beautiful Interface *Easy to use القرآنالكريم علي جابر كاملا بدون انترنت علي جابر قرأن كاملاً بدون نت -علي جابر قرأن كاملاً بدون نت - قران كريم علي جابر - قرآن كاملا عليجابر بدون نت Biography Abdullah Ali Jabir was born in Jeddah in1373 Hijrah. He memorized the Qur’an at the tender age of 15 inMakkah. At the age of 23, Abdullah Ali Jabir graduated from theSharia’s Faculty of the Islamic University. Thereafter, he went onto conduct a research on ‘Abdullah Ibn Omar’s Fiqh and its Impacton Madinah’s School’ and received his doctorate in 1407 Hijrah. Hebecame the Imam of Masjid al-Haram in the same year. The Sheikhassumed the position of Administrative Inspector, shortly afterwhich he joined the King Fahd Abdul Aziz University as a professorof Arab Language and Islamic studies. An Imam and Qari of variousmosques in Saudi Arabia, Abdullah Ali Jabir was appointed as theCustodian of the two holy mosques. However, he opted to lead theevening prayers in Ramadan. The world lost this beautiful voice in1426 Hijrah when Sheikh Abdullah Ali Jabir succumbed to a severeillness. Apart from this app, many other apps are there in mycatalog including Surah Al Baqarah, Inshiqaq, Yasin, Al Imran, AdDuha, Maryam, etc. Others include complete Quran recitation apps byAl Sudais, Al Shuraim, Maher, Abdulbasit, Saad Al Ghamidi, etc.Just Search ZaidHBB in the store and take a look at them andinstall them. You can always reach me through my email addressZaidjaz10@gmail.com for any suggestion or complaint. i am alwaysopen for your suggestions on how to improve these applications,Jazakallah Khair.

App Information Ali Jaber Full Offline Quran Mp3

 • App Name
  Ali Jaber Full Offline Quran Mp3
 • Package Name
  com.andromo.dev492494.app837626
 • Updated
  July 21, 2020
 • File Size
  97M
 • Requires Android
  Android 4.1 and up
 • Version
  1.2
 • Developer
  ZaidHBB
 • Installs
  5,000+
 • Price
  Free
 • Category
  Music & Audio
 • Developer
 • Google Play Link
ZaidHBB Show More...
Wakokin Shata Mp3 1.2 APK
ZaidHBB
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. MammanShata. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare dafadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannanManhaja sun hada da: *Abba Siri Siri *ABU Zaria *Lafiya Mamman MaiDaura *Malam Babba Na Kofar Gabas *Zaki Sarkin Hadejia Maje *UmaruDan Danduna Na Gwandu *Sani Audi *Gagarabadau *Lafiya Zaki *NaTsaya ga Annabi Muhammadu (SAW) *Sarkin Zazzau Shehu *BakandamiyaIdan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta"review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai karamana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application dinanan play store. Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samunwasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB astore sai kuyi search don ganin kundin. Wanene Mamman Shata? MammanShata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade baza'a sake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina ammaya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya rasu an birneshi aDaura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike haryanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa an tambaye shi ko yasanadadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarunbaya an sami wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin dubuhudu. yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duklokacin da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba. An tambayiMarigayi Dr. Mamman Shata cewar a ina ya soma waka sai ya kada bakiya ce“A nan Musawa inda aka haife ni a nan na soma waka kuma dukinda na je yawo to da wakata suka ganni„ Ko wane dalili ya sa Dr.Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa, ga dai amsar da yabayar“Dalili shine kiriniya ta yarinta kurum,bawai don gadon uwa kouba ba, domin kuwa na dade ina yi bana kabar ko anini , in ma ansamu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga baya bayan namai da waka sana’a na fara amsar kudi „ Shin waya sawa Dr. MammanShata wannan suna nasa wato Shata “Wanda ya sa mini wannan sunaShata sunansa Magaji Salamu, shine ya samin suna Shata Mijin maidaki, ita mai dakin kaka ta ce, ita ce ta haifi wanda ya haife ni„Da aka tambayi Dr. cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jindadin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi,sai ya ba da amsa kamar haka“ To wannan wani abune mawuya ci awurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatanbai ganeba „ Bisa al’ada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokinsu, akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta waddaaka fi sani da suna Bakandamiya. To shima Marigayi Dr. Mamman Shatabai yi kasa a guiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka. Dayadaga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin shine cewar yanaiya kirkirar waka a duk lokacin da yaga dama ko kuma aka bukaci daya yi hakan. Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar daya yi ta Canada Centre a lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.Bisa al’adar Hausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, to amma a wanilokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi takusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi HabuDan-mama, wanda masu fashin bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannanwakoki ya yi sune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasainda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.Toda aka tambayi Dr. cewar shin ko wannan bayani na masu fashin bakinwakoki haka yake sai ya ce“To wannan zance ne irin nasu , shi wandanaiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda nace „
Wakokin Ali Makaho Mp3 1.1 APK
ZaidHBB
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Ali Makaho.Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadadayaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhajasun hada da: *Allah Mai Iko *Dara Duniya *Dauda dan Yawa *Gudaliya*Jihar Jigawa *Kamfanin Madara *Hira da Yahuza Civilian *Rabo aDuniya *Yar Fulani *Uwar Dan Indo *Abokan Gaba *Ango da Amarya dasauran su. Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta kurubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakanzai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannanapplication din anan play store. Ku duba kundin Apps dina ananplaystore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, kurubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Tsofaffin Wakokin Hausa 1.1 APK
ZaidHBB
Wannan application ya kawo muku wakokin Hausa na da can masu dadi.Wakokin cikin app din nan sun hada da: >Gobe Da Nisa >Gajala>Mai Keke -Ahmed S Nuhu >Katanga >Sakata >Sanafahna>Ukuba >Wasila >Jarumai >Adamsy Yaro >Aloko >AyaAya Mai Nono >Ban Da Komai >Cakalubaye >Gyale >Hujja>Mujadala 1 >Ranar Murna >Zabbari >Zarafi >Kwan Kwan(Zarge) >Biki Buduri Da dai sauransu. dan kunji dadin wannanapplication din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi"rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kumazai habaka darajar wannan application din anan play store. Ku dubakundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masuilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi searchdon ganin kundin.
Alan Waka 1.0 APK
ZaidHBB
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon AminuddeenLadan Abubakar wanda aka fi sani da Alan Waka. Wannan applicationanyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa aDuniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hadada:*Shahara*Rukuni*Daurin Gwarmai*HangenDala*Jamia*Kano*Rayuwa*Ta'aziyya AdoBayero*So*Hasbunallahu*Bukukuwa*Angara*Dan Borno*FarfesaDandatti*Farfesa Gusau*Wanzami*Zamani*Ummi Na*Kufai*Baba Ina ZakaNe*Sarakunan Fulani*BurutaiIdan kunji dadin wannan application dinkada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" dinapplication din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habakadarajar wannan application din anan play store. Dadin dadawa, kuturawa yan uwa da Abokan arziki application din a wayar su suma sunishadan tu.Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasuapps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a storesai kuyi search don ganin kundin.
Wakokin Hamisu Breaker 1.3 APK
ZaidHBB
Wannan Manhaja ta kunshi fitattun Wakokin Hamisu Breaker. Idankunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review"sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara manakwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din ananplay store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan arzikiapplication din a wayar su suma su nishadan tu. Ku duba kundin Appsdina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa dafadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganinkundin
Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 1.3 APK
ZaidHBB
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun kasidun HafizAbdallah. Ku sauko da application din a wayoyin ku don moresauraron dadadan kasidun wanda daliban hafiz din suka rera. Kasidunda ke cikin wannan Manhaja sun hada da: >Batula >Da'ira>Alama >Tambaya >Amincin Rayuwa >Babbar Rana >BandaBuri >Bakuraishiya >Da'ira 2 >Kanzul Mudalsam >Maigida>Nasurul Hakki >Nemanka Nake >Sayyida Fadima Ce >Haddi>na Tunani >Shugabar Kowa >Kamfata >Ramla da Murja- InaGaida Kai Sannan mun saka wasu dadadan kasidu wanda bana Hafiz ba aciki wato Mazo Jamu Muyi Gaba da Rayuwa Tana Faruwa. Haka zalikaakwai sabuwar wakar Hafiz da yayi akan social Media itama tanaciki. Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta kurubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakanzai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannanapplication din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa daAbokan arziki application din a wayar su suma su nishadan tu. Kuduba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masuilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi searchdon ganin kundin.
Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline APK
ZaidHBB
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Wanna application mai suna"Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline" na kunshe da wa'azin MarigayiSheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ake masa tambayoyi shi kuma yanabada amsoshin su. Application din OFFLINE ne, da zarar ka saukodashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da kakunna datar wayar ka ba. Application din kashi biyu ne, wannan nena farkon sai ku duba cikin kundin apps dina don ku sauko da kashina biyun. Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihinmarigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama. Idan kunji dadinwannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokanarziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating"din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare databbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu. Ku duba kundin Appsdina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa dafadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search, a takezaku ga kundin. Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aikida abinda za a/aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.
Sani Aliyu Dandawo Mp3 1.1 APK
ZaidHBB
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun Wakokin SaniAliyu Dandawo . Wannan application anyi shi ne don jin dadin kutare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikinwannan Manhaja sun hada da: >Ahmad Aruwa >Wakar Sarkin Gombe>Umarun Dikko >Dan Zaki Wakilin Sadauki >Mu zu MugaMadawaki >Wakar Aiki >Wakar Aleiru >Gwamnan Sokoto DssIdan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta"review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai karamana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application dinanan play store. Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samunwasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB astore sai kuyi search don ganin kundin.
Loading...