Sheikh Jafar - Usulul Iman 1.0 APK

Saurari Sheikh Jafar - Usulul Iman na shahararen malaminnan watojafar mahmud adam na littafin Usulul Iman. Sheikh Jafar - UsululIman yana kunshe da hukunce hukunce na musulunci. Yana amfani dadata connection.Muna wadansu karatuttukan na malam jafar kamarUMDATUL AHKAM JAFAR ADAM, JAFAR MAHMUD ADAM 40 HADITH_1, JAFARMAHMUD RIYADUS SALIHIN. kada kamanta wajan sharing din wannanapplications din. Allah ya jikan malam jafar Mungode

App Information