13.2 / January 12, 2019
(4.5/5) (69)
Loading...

Description

Rayuwa saida nashadi, domin NISHADI na kawo karshen Damuwa, hawanjini, bacin Rai, kuncin Rayuwa, Rage Radadin want Abu dake damunDan Adam, da sauran abubuwa masu matukar amfanarwa... Saboda hakamu shakata da Videos na Arewa Comedians ma'ana masu Barkwanci ahausa Wanda ke nishadantarwa, fadakarwa gami da ilimantar wa..Wannan manhaja ta kunshi Comedies Wanda zasu baku NISHADI dominYana dauke da Comedies na Arewa Comedians Wanda suka hadarda... 1-Bushkiddo Comedy 2- Mc Asubaba Comedy 3- Mc Tagwaye Comedy 4- BoshoComedy 5- Nura Alejo Comedy 6- Mazaje Ne Comedy 7- Dr. SAMBO Comedy8- Alkhamees Comedy 9- AzlandBoys Comedy 10- KB Show Comedy Dasauransu.... Kada ku manta wannan dama ta kallon wadannan Videos naBarkwanci a kyauta a wayoyin ku na Android, da fatan zakuji dadinwanna application kuma kada ku manta kuyi share zuwa Yan uwa daabokan arziki.... Musha Dariya Comedy Hausa Nakune Masu son NISHADIdomin kawar da damuwa da kuma abinda damuwa ke haddasawa,mungode...

App Information Hausa Comedy TV

 • App Name
  Hausa Comedy TV
 • Package Name
  com.andromo.dev701988.app761764
 • Updated
  January 12, 2019
 • File Size
  6.3M
 • Requires Android
  Android 4.1 and up
 • Version
  13.2
 • Developer
  Abrahamjr
 • Installs
  10,000+
 • Price
  Free
 • Category
  Entertainment
 • Developer
 • Google Play Link

Abrahamjr Show More...

Budurwar Kauye - Hausa Novel 5.3 APK
Abrahamjr
Littafin budurwar Kauye, litattafi ne Wanda marubuciya faty mamanfaty ta Rubuta, Wanda ta bada labari Mai matukar nashidantar,fadakarwa game da nishadantarwa akan halayen Budurwar​ Kauye.
Yayana Mijina - Hausa Novel 6.1 APK
Abrahamjr
Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makarantadan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so kikara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a rankikefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza dandabiyewa professor ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, inafatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba wannan wanne irinmijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarahkenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai dan lokacinekina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutuncin ki, insha Allahu baba, Allah yai miki albarka, ameen baba, godeda wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci dawuri dan ki sami tashi da wuri, shikenan babaa,. Wani daki stairnaga ta nufa tabi wani daki, wata mata na xaune da newspaper ahannun ta, mama sannu da aiki, yauwa yar ta har kun gamaa magana daBaban naki,?eh mama, sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk danasan gidan da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su baaamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki,. Mama meyasa kikace haka, sarah bari yau zan vaki labarin family dinmu yau xakijikomai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba,. Shekaru asirin dasuka wuce.
Hausa Comedy TV 13.2 APK
Abrahamjr
Rayuwa saida nashadi, domin NISHADI na kawo karshen Damuwa, hawanjini, bacin Rai, kuncin Rayuwa, Rage Radadin want Abu dake damunDan Adam, da sauran abubuwa masu matukar amfanarwa... Saboda hakamu shakata da Videos na Arewa Comedians ma'ana masu Barkwanci ahausa Wanda ke nishadantarwa, fadakarwa gami da ilimantar wa..Wannan manhaja ta kunshi Comedies Wanda zasu baku NISHADI dominYana dauke da Comedies na Arewa Comedians Wanda suka hadarda... 1-Bushkiddo Comedy 2- Mc Asubaba Comedy 3- Mc Tagwaye Comedy 4- BoshoComedy 5- Nura Alejo Comedy 6- Mazaje Ne Comedy 7- Dr. SAMBO Comedy8- Alkhamees Comedy 9- AzlandBoys Comedy 10- KB Show Comedy Dasauransu.... Kada ku manta wannan dama ta kallon wadannan Videos naBarkwanci a kyauta a wayoyin ku na Android, da fatan zakuji dadinwanna application kuma kada ku manta kuyi share zuwa Yan uwa daabokan arziki.... Musha Dariya Comedy Hausa Nakune Masu son NISHADIdomin kawar da damuwa da kuma abinda damuwa ke haddasawa,mungode...
Mijin Beauty - Hausa Novel 4.2 APK
Abrahamjr
Mu nishantu da fadakartu gami da ilimantu akan Rayuwa wanna miji nakyakykyawa ma'ana mijin Beauty... Marubuciyar wannan littafi tayimatukar kokari sosai wajen bada labari a tsare... Sannan kada kumanta kuyi rate na wannan application
Hakkin Miji Akan Matarsa - Sheikh Kabiru Gombe 7.3 APK
Abrahamjr
Cikakken bayani Akan hakkin Miji a wajen matarsa Daga Bakin limaminsunnah, dodon Yan bidi'ah Sheikh Malam Kabiru Haruna Gombe
Kalaman Soyayya 4.2 APK
Abrahamjr
Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su dakalamaina soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa nezai iyaSamun nutsuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa.Wannan neyasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyarMasoya domintaimakawa yan uwa wajen burge juna. Haka kuma dakwaiWasu Wanda yakasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunjegabanmasoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata. Mallakarwannanmahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara asoyayyarsu.... Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan app yakunsa; 1.Kalaman Soyayya 2. Samfuran Kalaman Soyayya 3. Yadda akeSoyayya 4.Taya ake burge Budurwa 5. Zauren koyarda soyayya. 6.Soyayya dshakuwa 7. Yadda ake tunkarar mace Budurwa 8. ZafafanKalamanSoyayya Da sauransu. Sannan Dan Allah kada ku manta kuyirate nawanna app.
Fagen Nishadi Da Barkwanci 9.1 APK
Abrahamjr
Labaran Nisha Dana Barkwanci sun hadarda manyan labarai na banDariya, Wanda duk wani Mai bukatar Nishadi zai bukace su... MushaDariya... Rumbun Dariya... Dariya Zalla... Hausa​Comedy.. ArewaComedians... Nishadi... Barkwanci... Ayi Dariya a more..... DariyaDole... Kuyi install na wannan app domin samun Nishadi, sannan kadaku manta kuyi rate na wannan app...
Kiwon Lafiya 4.5 APK
Abrahamjr
Wannan application dauke yake bayanai akan yadda zamu kula dalafiyarmu da kuma amfanin wasu nau'ikan abincin da mukeci, wandasuna matukar taimakawa lafiyar mu.. Ga Kadan Daga cikin abindawannan application ya kunsa.. 1. Fa'idodin albasa a jikin dan adam2. Amfanin abarba a jikin mutum 3. Illolin shan ruwan sanyi 4.Yadda za'a magance matsalar gajiya dss 5. Amfanin shan ruwan dumi6. Alamomin kamuwa da chutar kanjamau 7. Amfanin ayaba a jikinmutum 8. Amfanin kokumba ga lafiyar dan adam 9. Amfanin cindafaffen kwai 10. Nau'ikan abinci dake rage nauyin jiki 11. Amfaninmagwaro a jikin mutum 12. Yadda za'a magance matsalar warin bakiDuka baya na dauke a cikin wannan application, da fatan zakujidadin amfani dashi
Loading...