1.0 / September 24, 2017
(5.0/5) (5)
Loading...

Description

Yan Uwa Maza da Mata:Wannan application na dauke da shahararenlittafin nan na hausa wato Ruwan Bagaja wanda yake kunshe dalabarai masu dadi da kuma nishadan tarwa da kuma darassusuka masumatukar amfani wanda babban marubucin kasar hausa Dr. Abubukar Imamya wallafa lokachin rayuwarsa.Muna aduar Allah ya jikan wannnamaruci ya kai rahama kabarinsa sa ameen.Zaku iya samun sauran audioMp3 na littattafan Hausa a wannan shafin namu na uyaapps.Littafaikamarsu:Iliya Dan MaikarfiMagana Jari ceRuwan BagajaMazanJiyauyaappssheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3sheikh Jafar MahmudAdam riyadussaliheensheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkamsheikhJafar Mahmud Adam tafsersheikh Ali Isah Fantami mp3 sheikh Ali IsahFantami husnil muslimsheikh Ali Isah Fantami lecturessheikh Ahmadsulaiman quran recitationsheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3Sheikhibrahim Aminu daurawa lecturesSheikh ibrahim Aminu daurawa kunduntarihisheikh haruna kabiru gombeuyaapps.Don Allah idan har kajidadin wannnan application a taimaka a yi sharing tafacebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social mediadomin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.Kadakuma a manta ayi rating na wannnan application five star.Takaicecen tarihin Dr Abubakar imam da harshen turanci Abubakar ImamO.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C. (1911 - 1981) was a Nigerianwriter, journalist and politician from Kagara, Niger in Nigeria.[1]For most of his life, he lived in Zaria, where he was the firstHausa editor of Gaskiya Ta Fi Kwabo, the pioneer Newspaper inNorthern Nigeria.He attended Katsina College and the University ofLondon's Institute of Education. He first came to repute when hesubmitted a play Ruwan Bagaja for a literary competition in1933.The judge in the competition was Rupert East, the head of atranslation committee, he liked his writing, usually accentuated bythe vivid knowledge of native norms and vegetation and mixed withhis literary style of wit and imaginative prose. In The Year 1939,together with Robert East and a few others, they started theGaskiya corporation, a publishing house, which became a successfulventure and created a platform for many northern intellectuals. Theexposure of many premier writers in Northern Nigeria to thepolitical process influenced Imam to join politics. In 1952, withthe formation of the Northern People's Congress, together withUmaru Agaie, and Nuhu Bamalli, they formed the major administrativenucleus of the party. Alh Abubakar imam was also the author ofMagana jari ce with the help of some collections provided by East,and Tafiya mabudin ilmi a book he wrote on his experiences after avisit to London.

App Information Littafin Ruwan Bagaja Mp3

 • App Name
  Littafin Ruwan Bagaja Mp3
 • Package Name
  com.andromo.dev646242.app670574
 • Updated
  September 24, 2017
 • File Size
  26M
 • Requires Android
  Android 4.0 and up
 • Version
  1.0
 • Developer
  uyaapps
 • Installs
  1,000+
 • Price
  Free
 • Category
  Lifestyle
 • Developer
 • Google Play Link

uyaapps Show More...

Tarihin Annabi Muhammad (S.A.W) Manzon Allah (SAW) 1.0 APK
uyaapps
Wannan application yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead(S.W.A), wanda wani shahararen marubucin tarihi ya wallafashi daharshen larabci.Shine aka fassara shi zuwa harshen hausa dominamfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ilimi akan cikakkentarihin Manzon Allah (S.W.A).Littafin ya kunshi gundarin rayuwarManzon Allah tun daga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar dayasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan bakadai, ya kara bamu asali da kuma tarihi na musulunci tun daga kanannabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa, atakaice shi dai wannan littafi yafi bada karfi akan kafuwarmusulunci da kuma rayuwar Annabi Mohammad (S.A.W).Ina fatan wannanapplication wanda akayi shi don saukin amfani zai zamo abinamfanarwa ga al'umar musulmi.Don Allah idan har kaji dadin wannanapplication kayi kokari ka yadashi don wasu suma suamfana.Takaitaccen tarihin manzon Allah SAW.Manzo Muhammad Al-Habibɗan ʿAbdullahi (Sallallahu ʿalaihi wa sallam).Muhammad ɗanAbdullahi ɗan Abdul-Muɗallabi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗanƘusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam, (HarshenLarabci: Abūl-Qāsim Muḥammad ibn ʿAbd Allāh ibn ʿAbd al-Muṭṭalibibn Hāshim ibn ˁAbd Manāf ibn Qusayy ibn Kilāb) nasabarsamaɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatuwassalam.Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi ɗanAbdu-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa:Abul-Qasim, Abu Ibrahim.Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da sukazo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummida Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim daAnnur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra'uf da Arrahim daAsshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.Tarihinhaihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash'hurinzance gun Ahlul Baiti (a.s), an ce, 12 ga watan da aka ambata.Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yanaxan shekara arba'in.Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkanhalitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shigamusulunci, sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalcida ya karvo daga wajan Allah su kuma musulmi suka karva daga gareshi.Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani ammawaxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kumakirguwa.Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voyeshekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma. Hijirarsa: yayi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayanshekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa dagakafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.Yaqoqinsa: Allah ya yi waManzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yixauki ba daxi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar-Uhud- Al-khandak (Ahzab)- Khaibar- Hunaini.Matansa: KHadija 'yarKhuwailid (a.s) ita ce matarsa ta farko, amma sauran su ne: Saudatu'yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya 'yar Dudan (UmmuSharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia)da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab 'yar Jahash da Zainab 'yarHuzaima da Maimuna 'yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris daSafiyya 'yar Huyayyi xan Akhdabl.'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim3-Ibrahim 4-Faxima (a.s) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da UmmuKulsum.Ammominsa: Tara ne, su 'ya'yan AbdulMuxallib ne: Al-haris daZubair da Abu Xalib da Hamza da Al-Gaidak da Dirar Al-muqawwam daAbu Lahab da Abbas.Ammominsa mata: Su shida ne daga iyaye matadaban-daban su ne: Amima da Ummu Hakima da Barra da Atika daSafiyya da Arwa. Wasiyyansa goma sha biyu ne, su ne: AmirulmumininaAli xan Abi Xalib (a.s) da Hasan xan Ali da Husain xan Ali daAliyyu xan Husaini da Muhammad xan Ali da Ja'afar xan Muhammad daMusa xan Ja'afar da Ali xan Musa da Muhammad xan Ali da Ali xanMuhammad da Alhasan xan Ali da Muhammad xan Hasan Mahadi (a.s).Ayikaratu lfy
Alaramma Kalarawi Kano Mp3 1.0 APK
uyaapps
Yan uwa Maza da MataAlaramma malam Lawan kalarawi malamin addini nehaifaffen garin kano wadda bincike ya nuna yana daga cikin malamandasuka kawo sunnah jihar kano..malam kalarawi yayi fice nesakamakon yadda yakeyin waazi da abin dariya hakan yasa babba dayaro keson zuwa yaji waazinsa alokacin dayake araye..Kalarawiyarasu kusan sama da shekara 20 dasuka wuce amma haryanzu anajimamin rasuwar. malamin yayi rayuwa da gwagwarmaya tare dasauranmalamai da kuma manyan sarakuna na jihar kano kamar Marigayi AlhAdo bayero sannan kuma dasu Sani waziri..muna adduar Allah yasakawamalam da alkhari... Allah kuma yasa aljannah tazama makomarsa...AminIn EnglishMalam Kalarawi was one of his kind in the history ofIslamic Preaching not only at Kano but all over the world. He sendthe message in a unique jovial and funny manner, he was a championamong his contemporaries. We pray May Allah S.W.T forgive hisshortcomings and make Jannatul Firdaus be his abode.
Kalubalen Matasa - Malam Aminu Ibrahim Daurawa MP3 1.0 APK
uyaapps
This app requires no internet connection to work (it is Offline)and voice quality is very high. Just download and start listeningeven when offline. -------------Wannan app yana dauke da wasuzabbabun Manyan lakcoci masu fadakarwa daga Sheikh aminu ibrahimdaurawa ke gabatarwa. Lectures din sune kamar haka:Sheikh AminuIbrahim Daurawa - Kaluben Matasa Mp3Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa -Harshenka Alkalinka Mp3Shine muka ga ya dace muyi application wandamutane zasu su saurara a saukake.Allah ya sakawa Sheikh ibrahimaminu daurawa domin yayi kokari wajen yada ilimin Allah da namanzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikonji da kuma amfani daga abin da muka saurara.Bayan bayani akanHarshenka Alkalinka Mp3 da kuma Kaluben Matasa Mp3, akwai lecturesna Sheikh ibrahim aminu daurawa da kuma karatuttuka a cikin wannanmanhaja idan akayi duba (wato in anyi sacin " uyaapps " a playstore).Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3.za kumaa iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafarmahmud adam, sheikh albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekhkabir gombe.Za kuma a iya samun Karatun Al-quran na wasu daga cikinmanyan makaranta quran.Don Allah idan har kaji dadin wannanapplication a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter,instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su masuyi downloading su amfana.Kada kuma a manta ayi rating na wannnanapplication five star.Kadan daga cikin tarihin Sheikh Ibrahim AminuDaurawa,TARIHIN SHEIKH AMINU DAURAWA KANO :-Sunana Aminu Ibrahimbin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda akekira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, gidanZakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranarLitinin da Alhamis, a unguwar Fagge, kusa da tsohuwar tashar kuka.Tsawon shekaru arba’in, kuma yana karantar da ilimi a zaurengidansa,bayan kasuwanci da sana’ar dinki, domin dogaro da kai.Sunan mahaifiyata Hajiya Sa’adatu Al-Mustapha, daga unguwarBachirawa, karamar hukumar Ungogo.An haife ni a ranar 1 ga wataJanairu shekara ta 1969, a cikin garin Kano, a gida mai lamba 32unguwar kofar Mazugal, a karamar hukumar Dala. Na fara karatunAlqur’ani mai girma tun ina dan karami, kuma na haddace shi alokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, dana yi, na kuma ci gaba da neman ilimi, domin fadada karatun addini,a wajen wadansu manyan mashahuran malamai na Kano: Wasu naAlqur’ani da tafsir, wasu na Alqur’ani zalla, wasu na ilimi dafannoninsa daban-daban. Wadannan manyan malamai su ne:1. AlarammaUmaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur’ani awajensa.2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda nayi karatun Alqur’ani a wajensa.3. Alaramma Malam Na-Ande,makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.4.Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.5. Alaramma Malam LaminuArzai, wanda na yi gyaran tilawa a wajensa.6. Sheikh Auwal Isa ‘YanTandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadith a wajensa.7. SheikhAl-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga dafiqihu da tafsir a wajensa.8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wandana yi hadith da lugga a wajensa.9. Sheikh Zakari Mai littafi, wandana yi lugga da fiqihu a wajensa.10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar SabonTiti, wanda na yi nahawu da fiqihu a wajensa.11. Sheikh UsmanGwammaja, layin azara, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu datarikh a wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin inakaratun ilimi a wajensa. Allah ya ji qansa da rahama!12. SheikhAbubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga a wajensa.Wannan malami, a wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da MuqamatulHariri, da Shu’ara’ul Jahiliyya. Malami ne mai haquri da juriyarkarantarwa. da dai sauran malamai daban daban a duniya.
Mufti Menk - Quran Tafseer 1 Offline MP3 1.0 APK
uyaapps
This App is an audio tafseer delivered by Sheikh Mufti Menk'The Appis completely free and does not need internet connection.MuftiIsmaeel Menk Tafseer does not need internet connection.Ismail MusaMufti Tafseer of Holy Quran Mp3 offline.Quran tafseer by sheikhmufti menk with high qualityshaykh muft mosa tafsir no WiFi ordata.Early lifeMenk was born in Harare, where he undertook hisinitial studies. Menk then went on to obtain a degree in ShariahLaw from the Islamic University of Madinah. Following this, he wenton to specialize in Islamic jurisprudence in Gujarat, India.WorkHeis the director of the Daar ul Ilm (Islamic Educational Centre) ofthe Majlisul Ulama which caters to the educational needs of theMuslim population of Zimbabwe. Menk is known especially in easternAfrica and also teaches internationally. Menk has pledged his aidin curbing religious extremism in the Maldives.Views onhomosexualityThe Huffington Post has described Menk as an "openlyhomophobic Islamic preacher" who has denounced gay people as"filthy". In 2013, he was due to visit six British universities –Oxford, Leeds, Leicester, Liverpool, Cardiff and Glasgow – but thespeaking tour was cancelled after student unions and universityofficials expressed concern about his views. Menk's controversialstatement included these words: "How can you engage in acts ofimmorality with the same sex? … The Qur'an clearly says it is wrongwhat you are doing ... Allah speaks about how filthy this is. …With all due respect to the animals, [homosexuals] are worse thananimals." In a retraction, Menk has subsequently stated that hebased these comments on a misguided notion and that he is not atall homophobic.Menk was honoured with an Honorary Doctorate ofSocial Guidance by Aldersgate College, Philippines and it’scollaborative partner Aldersgate College – Dublin, Ireland on 16April 2016.KSBEA 2015 Awards - Global Leadership Award in SocialGuidance was awareded by Cochin Herald.You may consider rating myapp please. thank you.
Sheikh Sudais Quran Full mp3 1.0 APK
uyaapps
Sheikh Sudais Quran Full mp3Here I present you the Free AbdulRahman AlSudais Holy Quran.Hloy Quran - Abdelrahman SodesUsage:Playany Surah of your choiceListen to sheikh abdulrahman alsodes whilein backgroundShare App or SurahIf you like this Holy Quran AbdulRahman Al-Sudais Please consider leaving a positive review and/orrating for it in the store.If you've any suggestion or opinionabout this App please contact me via the developer email provided.I will be glad to hear from you. Just contact me directlyanytime.Thank you very much for checking my Sheikh Sudais QuranFull mp3 App!
Ahmad Suleiman Offline Quran MP3 Part 1 1.0 APK
uyaapps
Wannan Application yana dauke da karatun Qurani cikakke Amma nadaya daga cikin shahararun makaranta alkurani wato Sheikh AhmadIbrahim Sulaiman.Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayisuna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samudaukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jinkaratun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun saa kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya. Ya samu lambobi nayabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatunsa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.Dan asalin kumahaifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano bakidaya.Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kumaNigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa afadin duniya.Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kumakara masa ilimi.Domin samun sauran karatun malam da kuma wasukaratuttukan na wasu shahararun malam, irin su al sheikh sudais,abulbasit,maher, mishry, minshawi da kuma sauransu sai a dubauyaapps app cikin wannnan gida.Don Allah idan har kaji dadin wannanapplication ka yi rating dinsa sabida ya samu yaje sama yanda idanmasu naiman karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman zasu sameshicikin sauki.Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran baya bukatarinternet kafin ya fara aiki,download ka saurara a duk lokacin dakake bukata.Ahmad Sulaiman Quran Offline Part 1 mp3Sheikh AhmadSulaiman Alkanawy qiraa mp3Ahmed Suleiman Full Quran mp3AhmadSulaiman Kano quran mp3Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offlineAhmadSulaiman complete quran offline mp3sheikh Ahmad Sulaiman quranrecitation
Importance of Ayatul Kursi by Mufti Menk & others 1.0 APK
uyaapps
Mashaa AllahAssalamu alaikum brothers and sistersThis app comealong with a different unique, it does not only contains therecitation of the Aya but the recitation comes along with thetafseer by different scholars.Download this free app and listen tothe importance and benefits of Ayatul Kursi from the Quran.
Abu Bakr Al-Shatri Full Quran Offline MP3 1.0 APK
uyaapps
The Holy Quran Recitation of its entirety by Sheikh Abu Bakr AlShatri.This App contains the complete Qur'an Karim in High QualityMP3 audio by the famous Quran reciter Abu Bakr Al Shatri.The appwhich contains the voice of Abu Bakr Al Shatery is completelyoffline and free.The app works perfectly without internet.You canplay and listen to any surah all the time with no internetconnection.The sound quality is very high. About the reciter:AbuBakr al Shatri, S/O Abu Bakr Ibn Mohamed Al Shatri born in 1970 atJeddah (Saudi Arabia) Sheikh Abu bakr Shatri is Saudi imam andQur’an reciter.Sheikh Abu Bakr Shatri is the one of the bestreciter of the Holy. He maintain his Position as one of the greatrecite of the holy Quran. He has also participated many Islamicconference and has received many awards.Abu Bakr Al Shatri hasperformed prayers in many Saudi mosques like Al Rajihi, Said IbnJubair (Kandara), Abdullatif Jamil, Attakwa (Al Rawda), AChouiaibi(Assalama). He is currently the imam of Al -FURQANE Mosque in HayAnnassim, Jeddah.Abu Bakr Al Shatri participated in numerousIslamic conferences and events in many Muslim Countries like Egypt,South Africa, Kuwait, and Bahrain.i hope you will enjoy therecitation. please share it with your friends and family.if youneed more islamic application just search for "uyaapps" in yourgoogle store....thank you
Loading...