1.0.0.1 / October 13, 2018
(4.4/5) (29)

Description

Wannan Application yana dauke da Karatun Littafin SiffatAssalatNabiyyi wanda Sheik Albany Zaria ya gabatar: KaratuneDalla-Dallada malam ya gabatar ta hanyar bayanin ko wace gaba, harila yauakwai Matanin Littafin Na Siffat Assalat Nabiy wanda zaitaimakawamai sauraro wajen bibiyar Karatun cikin sauqi. Zaku Iyadownloadingapplications dinmu wadanda suka qunshi karatuttuka dakuma lakcocina Malamai da dama kamar su: Sheik Jafar Mahmud AdamKano SheikAminu Daurawa Sheik Aliyu Isah Fantami Sheik Ahmed Deedatdasauransu. Allah ya bamu Ikon aiki da abun da muka karanta yakumatsarakake mana niyyoyinmu tare da taimaka mana wajen riqo daSunnarManzon Allah Sallahu Alaihi Wa Sallam. Ayi Karatu Lafiya:Dominbada shawar-wari ko kuma tsokaci dangane da Applications dinmuZakuiya neman mu ta email dinmu dake qasa.

App Information Siffat Assalat by Albany Zaria

  • App Name
    Siffat Assalat by Albany Zaria
  • Package Name
    com.andromo.dev491197.app649590
  • Updated
    October 13, 2018
  • File Size
    12M
  • Requires Android
    Android 4.1 and up
  • Version
    1.0.0.1
  • Developer
    Merafi-Apps
  • Installs
    5,000+
  • Price
    Free
  • Category
    Education
  • Developer
  • Google Play Link

Merafi-Apps Show More...

Karatun Hisnul Muslim Dr. Sani 2.0.0.1 APK
Merafi-Apps
Wannan Wasu Daga Cikin Karatuttukan Hisnul Muslim ne Wanda Dr. Saniya Gabatar.
Hisnul Muslim Sheik Daurawa 3.0.1 APK
Merafi-Apps
Wannan karatun Littafin Hisnul Muslim ne wanda Sheik Aminu Daurawaya gabatar.
Littafin Magana Jarice Na 2 1.2.0.0 APK
Merafi-Apps
Littafin Magana Jarice Na Biyu, Dunqule a Matsayin Application DonSauqin Karatu
Tafseer Sheik Mansur Sokoto 1.0.0.0 APK
Merafi-Apps
Listen to an Audio Tafseer by Sheik Dr. Mansur Sokoto
Littafin Magana Jarice 1.3.0.0 APK
Merafi-Apps
Littafin Magana Jarice a qunshe a matsayin Application domin sauqinkaratu.
Tafseer sheik Aliyu Fantami 1.0.0.1 APK
Merafi-Apps
Wannan Tafsiran azumi ne wanda Sheik Aliyu Isah Fantami ya gabatar.
Shek Mufti Menk Audio Lectures 3.0.0.1 APK
Merafi-Apps
This is a collection of Audio Lectures given by Sheik Mufi Isma'ilMenk
Sheik Albany Zaria Audio 1.0.0.1 APK
Merafi-Apps
Wanna Application yana dauke da masu yawa daga cikin lakcocindaSheik Albany Zaria ya gabatar. Wasu daga cikin lakcocin sunhadada: 1. Tarihin Sheik Albany Zaria wanda ya bayar da Bakinsa2.Raddi kan Qazafin Al-mizan 3. Matsalolin Jahiliyyah 4.HukuncinLaya 5. Karen Bana 6. Bayani aKan Bidi'a 7. A daidaita Sahu8.Jihadin Shehu Dan Hodiyo Da sauran Lakcocin wanda Malam yagabatar.Allah ya bamu ikon aiki da abun da muke karantawa da kumasauraro,ya kuma haskaka qabarin malam da sauran wadanda suka rigamugidangaskiya. Ameen