1.0 / September 30, 2018
(5.0/5) (Learn More</a></div>)
Loading...

Description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Wanna application mai suna"Son Annabi A Shari'ance Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh DrMuhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Kano wanda ke magana akan SonAnnabi A Shari'ance, Matayin Annabi a wajen Sahabbai, Hukuncinhaduwar Idi da Juma'a da kuma Qisosin Alqurani. Ku sauko da wannaapp din don sauraron wannan wa'azin. Allah ya sa a amfana da abindaza a saurara ameen. Idan kunji dadin wannan application din kada kumanta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din,hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannanapplication din anan play store. Ku duba kundin Apps dina ananplaystore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, kurubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

App Information Son Annabi A Shari'ance Mp3

 • App Name
  Son Annabi A Shari'ance Mp3
 • Package Name
  com.andromo.dev492494.app730155
 • Updated
  September 30, 2018
 • File Size
  30M
 • Requires Android
  Android 4.1 and up
 • Version
  1.0
 • Developer
  ZaidHBB
 • Installs
  500+
 • Price
  Free
 • Category
  Music & Audio
 • Developer
 • Google Play Link

ZaidHBB Show More...

Wakokin Ali Makaho Mp3 1.0 APK
ZaidHBB
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Ali Makaho.Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadadayaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhajasun hada da:*Allah Mai Iko*Dara Duniya*Dauda danYawa*Gudaliya*Jihar Jigawa*Kamfanin Madara*Hira da YahuzaCivilian*Rabo a Duniya*Yar Fulani*Uwar Dan Indo*Abokan Gaba*Ango daAmarya da sauran su.Idan kunji dadin wannan application din kada kumanta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din,hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannanapplication din anan play store.Ku duba kundin Apps dina ananplaystore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, kurubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Wakokin Shata Mp3 1.0 APK
ZaidHBB
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. MammanShata. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare dafadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannanManhaja sun hada da:*Abba Siri Siri*ABU Zaria*Lafiya Mamman MaiDaura*Malam Babba Na Kofar Gabas*Zaki Sarkin Hadejia Maje*Umaru DanDanduna Na Gwandu*Sani Audi*Gagarabadau*Lafiya Zaki*Na Tsaya gaAnnabi Muhammadu (SAW)*Sarkin Zazzau Shehu*BakandamiyaIdan kunjidadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review"sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara manakwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din ananplay store.Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasuapps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a storesai kuyi search don ganin kundin. Wanene Mamman Shata?Mamman Shatawani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'asake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yikaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya rasu an birneshi a Daurakamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzubai san yawan su ba dan shi kan sa an tambaye shi ko yasan adadinwakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya ansami wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin dubu hudu.yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin daaka bida yayi hakan batareda inda-inda ba.An tambayi Marigayi Dr.Mamman Shata cewar a ina ya soma waka sai ya kada baki ya ce“A nanMusawa inda aka haife ni a nan na soma waka kuma duk inda na jeyawo to da wakata suka ganni„Ko wane dalili ya sa Dr. Mamman Shataya soma waka a rayuwarsa, ga dai amsar da ya bayar“Dalili shinekiriniya ta yarinta kurum,bawai don gadon uwa ko uba ba, domin kuwana dade ina yi bana kabar ko anini , in ma an samu kudi sai daimakada da maroka su dauka. Sai daga baya bayan na mai da wakasana’a na fara amsar kudi „Shin waya sawa Dr. Mamman Shata wannansuna nasa wato Shata“Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansaMagaji Salamu, shine ya samin suna Shata Mijin mai daki, ita maidakin kaka ta ce, ita ce ta haifi wanda ya haife ni„Da aka tambayiDr. cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kumata fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba da amsakamar haka“ To wannan wani abune mawuya ci a wurina kuma kowa yacezai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba „Bisaal’ada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka dasuke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda aka fi sani dasuna Bakandamiya. To shima Marigayi Dr. Mamman Shata bai yi kasa aguiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka.Daya daga cikinhikimomin da Allah ya baiwa Marigayin shine cewar yana iya kirkirarwaka a duk lokacin da yaga dama ko kuma aka bukaci da ya yi hakan.Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi taCanada Centre a lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.Bisa al’adarHausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, to amma a wani lokaci akanyi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi ta kusoshinBirni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama, wandamasu fashin bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannan wakoki ya yisune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za sukama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da akatambayi Dr. cewar shin ko wannan bayani na masu fashin bakin wakokihaka yake sai ya ce“To wannan zance ne irin nasu , shi wanda naiwaya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce „
Tsofaffin Wakokin Hausa 1.0 APK
ZaidHBB
Wannan application ya kawo muku wakokin Hausa na da can masu dadi.Wakokin cikin app din nan sun hada da:>Gobe DaNisa>Gajala>Mai Keke -Ahmed SNuhu>Katanga>Sakata>Sanafahna>Ukuba>Wasila>Jarumai>AdamsyYaro>Aloko>Aya Aya Mai Nono>Ban DaKomai>Cakalubaye>Gyale>Hujja>Mujadala 1>RanarMurna>Zabbari>Zarafi>Kwan Kwan (Zarge)>Biki Buduri Dadai sauransu.dan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakanzai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannanapplication din anan play store.Ku duba kundin Apps dina ananplaystore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, kurubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Alan Waka 1.0 APK
ZaidHBB
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon AminuddeenLadan Abubakar wanda aka fi sani da Alan Waka. Wannan applicationanyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa aDuniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hadada:*Shahara*Rukuni*Daurin Gwarmai*HangenDala*Jamia*Kano*Rayuwa*Ta'aziyya AdoBayero*So*Hasbunallahu*Bukukuwa*Angara*Dan Borno*FarfesaDandatti*Farfesa Gusau*Wanzami*Zamani*Ummi Na*Kufai*Baba Ina ZakaNe*Sarakunan Fulani*BurutaiIdan kunji dadin wannan application dinkada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" dinapplication din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habakadarajar wannan application din anan play store. Dadin dadawa, kuturawa yan uwa da Abokan arziki application din a wayar su suma sunishadan tu.Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasuapps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a storesai kuyi search don ganin kundin.
com.andromo.dev492494.app700714 APK
ZaidHBB
Wannan Manhaja ta kunshi fitattun Wakokin Hamisu Breaker. Idankunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review"sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara manakwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din ananplay store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan arzikiapplication din a wayar su suma su nishadan tu. Ku duba kundin Appsdina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa dafadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganinkundin.
com.andromo.dev492494.app706374 1.0 APK
ZaidHBB
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun kasidun HafizAbdallah. Ku sauko da application din a wayoyin ku don moresauraron dadadan kasidun wanda daliban hafiz din suka rera. Kasidunda ke cikin wannan Manhaja sun hada da: >Batula >Da'ira>Alama >Tambaya >Amincin Rayuwa >Babbar Rana >BandaBuri >Bakuraishiya >Da'ira 2 >Kanzul Mudalsam >Maigida>Nasurul Hakki >Nemanka Nake >Sayyida Fadima Ce >Haddi>na Tunani >Shugabar Kowa >Kamfata >Ramla da Murja- InaGaida Kai Sannan mun saka wasu dadadan kasidu wanda bana Hafiz ba aciki wato Mazo Jamu Muyi Gaba da Rayuwa Tana Faruwa. Haka zalikaakwai sabuwar wakar Hafiz da yayi akan social Media itama tanaciki. Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta kurubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakanzai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannanapplication din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa daAbokan arziki application din a wayar su suma su nishadan tu. Kuduba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masuilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi searchdon ganin kundin.
Sani Aliyu Dandawo Mp3 1.0 APK
ZaidHBB
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun Wakokin SaniAliyu Dandawo . Wannan application anyi shi ne don jin dadin kutare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikinwannan Manhaja sun hada da:>Ahmad Aruwa>Wakar SarkinGombe>Umarun Dikko>Dan Zaki Wakilin Sadauki>Mu zu MugaMadawaki>Wakar Aiki>Wakar Aleiru>Gwamnan Sokoto DssIdankunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review"sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara manakwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din ananplay store.Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasuapps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a storesai kuyi search don ganin kundin.
Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline APK
ZaidHBB
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Wanna application mai suna"Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline" na kunshe da wa'azin MarigayiSheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ake masa tambayoyi shi kuma yanabada amsoshin su. Application din OFFLINE ne, da zarar ka saukodashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da kakunna datar wayar ka ba. Application din kashi biyu ne, wannan nena farkon sai ku duba cikin kundin apps dina don ku sauko da kashina biyun. Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihinmarigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama. Idan kunji dadinwannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokanarziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating"din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare databbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu. Ku duba kundin Appsdina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa dafadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search, a takezaku ga kundin. Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aikida abinda za a/aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.
Loading...