1.0 / September 20, 2017
(5.0/5) (3)
Loading...

Description

Wannan App ne Audio Mp3 yana dauke da Littafin nan na WaYafiKaunata mai dauke da labari mai matukar nishadantarwa.WaYafiKaunata - Audio Mp3Bayan Wa Yafi Kaunata - Audio Mp3 za iyasamunwasu Audio na littafan hausa da kuma karatuttukanmanya-manyamalamai, idan aka yi searchin (rrnapps) a play store,Audio naLittafan sune kamar haka:-Ruwan Bagaja & Iliya DanMaikarfiAudio Mp3-Magana Jari Ce Ta Biyu 2 - Mp3-Tana Tare Dani -AudioMp3-Littafin Halin Rayuwa - Mp3-WATA KUSAN AUDIO MP3-JininSarautaAudio Mp3-Bakuwar Fuska - Audio Mp3-BAGIDAJIYA - AUDIOMP3-Kundintsatsuba offline Mp3-Mazan Jiya - Audio Mp3-Wa YafiKaunata - AudioMp3da dai sauransuZa kuma a iya samun Karatun quranna wasu dagacikin manyan makaranta quran na duniya irin su SheikhAbdul BasitQuran mp3Sheikh Muhammad Siddiq al-MinshawiMaher AudioQuranOfflineSheikh Maher Al MueaqlySheikh Abdurrahman SudaisSheikhSaudShuraimSheikh Abdullah Ali JabirSudais Audio QuranOfflineSheikhMishary bin Rashid al-AfasySheikh Saadal-GhamidiSheikh Khalilal-HusaryQuran Mishary Rashid OfflineDonAllah idan har kaji dadinwannnan application a taimaka a yi sharingta facebook, whatsapp,twitter, instagram da dai sauran social mediadomin sauran yan uwasu ma suyi downloading su amfana.Kada kuma amanta ayi rating nawannnan applicationfivestar.********************************************************Theapprequires no internet connection to work (it is Offline) andvoicequality is very high.Wa Yafi Kaunata - Audio Mp3. Justdownload andstart listening to even when offline. If you like thisApplicationplease consider leaving a positive review and/or ratingfor it inthe store. This will help move the App to the top so thatotherpeople that are looking for Wa Yafi Kaunata - Audio Mp3offline canfind it easily.If you've any suggestion or opinionabout this appplease use the developer email to contact medirectly anytime. Iwill be glad to read from you and will reply assoon as possible inshaa Allah.Assalamu alaikum wa rahmatullahi wabarakatuh.For moreapplications?Just go to your google play storeand search "rrnapps"you will see all our applicationsI will be sograteful if youdownload it and give it 5 star & share it withyour family andfriends. Do not hesitate to make your comment,suggestion, adviceand so on via [email protected] you andwish you happylistening

App Information Wa Yafi Kaunata - Audio Mp3

 • App Name
  Wa Yafi Kaunata - Audio Mp3
 • Package Name
  com.andromo.dev658544.app667278
 • Updated
  September 20, 2017
 • File Size
  80M
 • Requires Android
  Android 4.0 and up
 • Version
  1.0
 • Developer
  rrnapps
 • Installs
  1,000+
 • Price
  Free
 • Category
  Music & Audio
 • Developer
 • Google Play Link

rrnapps Show More...

Kundin Tsatsuba Na Biyu (2) - Audio Mp3 1.0 APK
rrnapps
Wannan App ne Audio Mp3 yana dauke da Littafin Hausan nan mai sunaKundin Tsatsuba Na Biyu (2) , mai dauke da labari mai matukarnishadantarwa.Littafin Kundin Tsatsuba Na Biyu (2) - Audio Mp3Wanda Abdulziz Sani Madakin Gini ya rubuta.Author: Abdul-Aziz A.Sani Madakin GiniVoicing by: Muhammad Umar kaigamaKundin TsatsubaNa Biyu (2) - Audio Mp3 za iya samun wasu Audio na littafan hausada kuma karatuttukan manya-manya malamai, idan aka yi searchin(rrnapps) a play store, Audio na Littafan sune kamar haka:-RuwanBagaja & Iliya Dan Maikarfi Audio Mp3-Magana Jari Ce Ta Biyu 2- Mp3-Tana Tare Dani - Audio Mp3-Littafin Halin Rayuwa - Mp3-WATAKUSAN AUDIO MP3-Jinin Sarauta Audio Mp3-Bakuwar Fuska - AudioMp3-BAGIDAJIYA - AUDIO MP3-Kundin tsatsuba offline Mp3KundinTsatsuba Na Biyu (2)Kundin Tsatsuba Na Biyu (3)-Mazan Jiya - AudioMp3-Wa Yafi Kaunata - Audio Mp3-Son Allah - Audio Mp3da daisauransuDomin samun sauran apps na sauran malamai irinsu sheikhJafar, M. Aminu Ibrahim Daurawa, Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, SheikhDr. Isah Ali Pantami da dai sauran maluman sunnah duba ( rrnapps )free Hausa Islamic apps dake cikin play store.Za kuma a iya samunKaratun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniyairin suSheikh Abdul Basit Quran mp3Sheikh Muhammad Siddiqal-MinshawiMaher Audio Quran OfflineSheikh Maher Al MueaqlySheikhAbdurrahman SudaisSheikh Saud ShuraimSheikh Abdullah AliJabirSudais Audio Quran OfflineSheikh Mishary bin Rashidal-AfasySheikh Saad al-GhamidiSheikh Khalil al-HusaryQuran MisharyRashid OfflineDon Allah idan har kaji dadin wannan application ataimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram dadai sauran social media domin sauran yan uwa su ma suyi downloadingsu amfana.Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application fivestar.********************************************************Theapp requires no internet connection to work (it is Offline) andvoice quality is very high.Kundin Tsatsuba Na Biyu (2) - Audio Mp3. Just download and start listening to even when offline.If youlike this Application please consider leaving a positive reviewand/or rating for it in the store. This will help move the App tothe top so that other people that are looking for Kundin TsatsubaNa Biyu (2) - Audio Mp3 offline can find it easily.If you've anysuggestion or opinion about this app please use the developer emailto contact me directly anytime. I will be glad to read from you andwill reply as soon as possible in shaa Allah.Assalamu alaikum warahmatullahi wa barakatuh.For more applications?Just go to yourgoogle play store and search "rrnapps" you will see all ourapplicationsI will be so grateful if you download it and give it 5star & share it with your family and friends.Do not hesitate tomake your comment, suggestion, advice and so on [email protected] you and wish you happy listening
Mazan Jiya Na Uku (3) - Audio Mp3 1.0 APK
rrnapps
Wannan App ne Audio Mp3 yana dauke da Littafin nan mai sunaMazanJiya mai dauke da labari mai matukar nishadantarwa.Mazan JiyaNaUku (3) - Audio Mp3 , By Abdul-Aziz A. Sani MadakinGiniAuthor:Abdul-Aziz A. Sani Madakin Gini Mazan Jiya Na Uku (3) -Audio Mp3za iya samun wasu Audio na littafan hausa da kumakaratuttukanmanya-manya malamai, idan aka yi searchin (rrnapps) aplay store,Audio na Littafan sune kamar haka:-Ruwan Bagaja &Iliya DanMaikarfi Audio Mp3-Magana Jari Ce Ta daya (1) - AudioMp3-MaganaJari Ce Ta Biyu 2 - Mp3Mazan Jiya Na Biyu (2) - AudioMp3-Tana TareDani - Audio Mp3-Littafin Halin Rayuwa - Mp3-WATAKUSAN AUDIOMP3-Jinin Sarauta Audio Mp3-Bakuwar Fuska - AudioMp3-BAGIDAJIYA -AUDIO MP3-Kundin tsatsuba offline Mp3KundinTsatsuba Na Biyu(2)Kundin Tsatsuba Na Uku 3-Mazan Jiya - Audio Mp3Mazan Jiya NaUku (3) - Audio Mp3-Wa Yafi Kaunata - Audio Mp3da daisauransuZakuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyanmakarantaquran na duniya irin suSheikh Abdul Basit Quran mp3SheikhMuhammadSiddiq al-MinshawiMaher Audio Quran OfflineSheikh MaherAlMueaqlySheikh Abdurrahman SudaisSheikh Saud ShuraimSheikhAbdullahAli JabirSudais Audio Quran OfflineSheikh Mishary binRashidal-AfasySheikh Saad al-GhamidiQuran Mishary Rashid OfflineDonAllahidan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharingtafacebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran socialmediadomin sauran yan uwa su ma suyi downloading su amfana.Kadakuma amanta ayi rating na wannnan applicationfivestar.********************************************************Theapprequires no internet connection to work (it is Offline) andvoicequality is very high. Mazan Jiya Na Uku (3) - Audio Mp3Justdownload and start listening to even when offline.If you likethisApplication please consider leaving a positive review and/orratingfor it in the store. This will help move the App to the topso thatother people that are looking for Mazan Jiya Na Uku (3) -Audio Mp3offline can find it easily.If you've any suggestion oropinionabout this app please use the developer email to contactmedirectly anytime. I will be glad to read from you and will replyassoon as possible inshaa Allah.Assalamu alaikum wa rahmatullahiwabarakatuh.For more applications?Just go to your google playstoreand search "rrnapps" you will see all our applicationsI willbe sograteful if you download it and give it 5 star & share itwithyour family and friends.Do not hesitate to make yourcomment,suggestion, advice and so on via [email protected] andwish you happy listening
Sheikh AbdulRazaq Yahaya Haifan - Lectures 1.0 APK
rrnapps
The app requires no internet connection to work (it is Offline) andvoice quality is very high. Just download and start listening evenwhen offline Mp3. -------Saukar da wannan manhajja kan wayoyinkudomin sauraron waazin sunnah tare da Sheikh Abdur-Razaq YahayaHaifan.Wannan app yana dauke da wasu zababun Manyan lakcoci dagaSheikh AbdulRazaq Yahya Haifan ke gabatarwa, shine muka ga ya dacemuyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake.Lecturesdin da suke cikin app sune kamar haka:- Lokaci a Rayuwar Musulmi -Sheikh Abdurrazaq Yahaya Haifan- Rassan Imani - Sheikh AbdurrazaqYahaya HaifanAllah ya sakawa Sheikh Abdurrazaq Yahaya Haifan dominyayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwaral'ummar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani dagaabin da muka saurara.Domin samun sauran apps na sauran malamaiirinsu sheikh Jafar, M. Aminu Ibrahim Daurawa, Dr Sani Umar RijiyarLemo, Sheikh Isah Ali Pantami , da dai sauran maluman sunnah duba (rrnapps ) free Hausa Islamic apps dake cikin play store.Don Allahidan har kaji dadin wannan application a taimaka a yi sharing tafacebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran social media dominsauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.Kada kuma amanta ayi rating na wannnan application five star.Za kuma a iyasamun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran naduniya irin su Sheikh Abdul Basit Quran mp3Sheikh Muhammad Siddiqal-MinshawiMaher Audio Quran OfflineSheikh Maher Al MueaqlySheikhAbdurrahman SudaisSheikh Saud ShuraimSheikh Abdullah AliJabirSudais Audio Quran OfflineSheikh Mishary bin Rashidal-AfasySheikh Saad al-GhamidiSheikh Khalil al-HusaryQuran MisharyRashid OfflineBayan wannan app mai suna Sheikh Abdurrazaq YahayaHaifan - Lectures, za iya samun wasu karatuttukan da sauran appsnamu na wasu daga cikin manya-manya malamai, idan aka yi searchin(rrnapps) a playstore.***************************************************If youlike this Application please consider leaving a positive reviewand/or rating for it in the store. This will help move the App tothe top so that other muslims that are looking for SheikhAbdurrazaq Yahaya Haifan mp3 offline can find it easily.If you'veany suggestion or opinion about this app please use the developeremail to contact me directly anytime. I will be glad to read fromyou and will reply as soon as possible in shaa Allah.Assalamualaikum wa rahmatullahi wa barakatuh.For more Islamicapplications?Just go to your google play store and search "rrnapps"you will see all our applicationsI will be so grateful if youdownload it and give it 5 star & share it with your family andfriends. Do not hesitate to make your comment, suggestion, adviceand so on via [email protected] you and wish you happylistening
Mazan Jiya Na Biyu (2) - Audio Mp3 1.0 APK
rrnapps
Wannan App ne Audio Mp3 yana dauke da Littafin nan mai suna MazanJiya mai dauke da labari mai matukar nishadantarwa.Mazan Jiya NaBiyu (2) - Audio Mp3 , By Abdul-Aziz A. Sani Madakin GiniAuthor:Abdul-Aziz A. Sani Madakin GiniVoicing by: Muhammad UmarkaigamaMazan Jiya - Audio Mp3 za iya samun wasu Audio na littafanhausa da kuma karatuttukan manya-manya malamai, idan aka yisearchin (rrnapps) a play store, Audio na Littafan sune kamarhaka:-Ruwan Bagaja & Iliya Dan Maikarfi Audio Mp3-Magana JariCe Ta Biyu 2 - Mp3Mazan Jiya Na Biyu (2) - Audio Mp3-Tana Tare Dani- Audio Mp3-Littafin Halin Rayuwa - Mp3-WATA KUSAN AUDIO MP3-JininSarauta Audio Mp3-Bakuwar Fuska - Audio Mp3-BAGIDAJIYA - AUDIOMP3-Kundin tsatsuba offline Mp3Kundin Tsatsuba Na Biyu (2)KundinTsatsuba Na Uku 3-Mazan Jiya - Audio Mp3-Wa Yafi Kaunata - AudioMp3da dai sauransuZa kuma a iya samun Karatun quran na wasu dagacikin manyan makaranta quran na duniya irin suSheikh Abdul BasitQuran mp3Sheikh Muhammad Siddiq al-MinshawiMaher Audio QuranOfflineSheikh Maher Al MueaqlySheikh Abdurrahman SudaisSheikh SaudShuraimSheikh Abdullah Ali JabirSudais Audio Quran OfflineSheikhMishary bin Rashid al-AfasySheikh Saad al-GhamidiQuran MisharyRashid OfflineDon Allah idan har kaji dadin wannnan application ataimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram dadai sauran social media domin sauran yan uwa su ma suyi downloadingsu amfana.Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application fivestar.********************************************************Theapp requires no internet connection to work (it is Offline) andvoice quality is very high.Mazan Jiya Na Biyu (2) - Audio Mp3 Justdownload and start listening to even when offline.If you like thisApplication please consider leaving a positive review and/or ratingfor it in the store. This will help move the App to the top so thatother people that are looking for Mazan Jiya Na Biyu (2) - AudioMp3 offline can find it easily.If you've any suggestion or opinionabout this app please use the developer email to contact medirectly anytime. I will be glad to read from you and will reply assoon as possible inshaa Allah.Assalamu alaikum wa rahmatullahi wabarakatuh.For more applications?Just go to your google play storeand search "rrnapps" you will see all our applicationsI will be sograteful if you download it and give it 5 star & share it withyour family and friends.Do not hesitate to make your comment,suggestion, advice and so on via [email protected] you andwish you happy listening
Bin Uthman -Campus Interaction of Male & Female 1.0 APK
rrnapps
The app requires no internet connection to work (it is Offline) andvoice quality is very high.Male & Female interaction in theCampus English Mp3 voice of Sheikh Muhammad Bin Uthman. Justdownload and start listening to the lectures of Sheikh Muhammad BinUthman Mp3 English even when offline.Sheikh Muhammad Bin UthmanBiographyShaykh Muhammad Bin Uthman, is an international scholar ofrepute with vast followership not only in Nigeria but among allHausa speaking Muslims in West and Central Africa and beyond, Hehas thousands of followers across his social media platforms, he isvery fluent in Arabic and English Language,Bin Uthman’s personablestyle and down to earth approach, has made him one of the mostsought after scholars in our time. He has endeared himself topeople with his much loved lecture series, Tafseer thus, allowedhim to travels the world spreading a simple but profound message:“Do good, help others while preparing for the Hereafter”.He isactive in the international field and is a strong proponent ofpeace and justice, speaking up against all forms of terrorism.He iscurrently the Chief Imam of Sahabah Mosque Kano, and for the pastthree years he is conducting his annual Ramadan Tafseer in theUnited State of America, New York City.Shaykh Muhammad Bin ‘UthmanBin Shu’aib Bin Adam Bin ‘Uthman Bin Saleh, was born in Keffi,Nasarawa State of Nigeria in early 1963, he was grown – up in KanoState. He began his study at his early age in front of Ulamaa,where he memorized the Holy Qur’an and later continue with otherIslamic books of fiqh, tawheed and Hadith etc.He went to BayeroUniversity Kano, where he obtained his B.A and Masters in Historyand Political science. The American University Miami in Floridaawarded Shaykh Muhammad Bin ‘Uthman, Honorary Doctorate of IslamicTheology. He is a proficient in Islamic Banking andInsurance.Shaykh appears in many Television and Radio stations inNigerian, African and across the globe, in 2015 he visited Voice ofAmerica Headquarters in USA, and BBC in 2005 during his trip toEngland.He published so many Books and Presented numerous paperse.g.“Rampant Divorce causes and solution”,“Who Is A Muslim,DrugAbuse”,“Security Of The State”, “The Evils Of Corruption”,“TheRights Of Women And Children: Issues And Challenges From HumanRights And Islamic Law Perspective” ,“Perfect Society”,“The MuslimYouth And The Contemporaneous Challenges”,“Call For AttitudinalChange”,“Death The Inevitable Anathema”,” Jihaad And Terrorism: ThePerspective of Muslim Jurists”.“Maintaining Family Ties”, “MuslimWomen in Politics”e.t.c******************************************wannan applicationna dauke da wasu daga cikin lakcoci na Sheikh Mohd Bn Uthman daturanci, Mai taken "Male & Female interaction in the Campus".Hakika malam Sheikh Mohd Bn Uthman na daya daga cikin malamanmusulunci wanda yayi suna wajen koyar da karatun addini a gida dakuma wajen Nigeria.Muna rokon Allah ya karawa malam ilimi da kumabasira ya kuma kare kareshi daga makiya addinin Allah, mu kumaAllah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.Bayada karatun Sheikh Mohd Bn Uthman kano za kuma a iya samun wasukaratuttukan na wasu daga cikin manyan malam kasar hausa idan akayiseaching (rrnapps) a play store, irin su sheikh jafar mahmud adam,sheikh albani zariya,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe,sheikh Abdurrazaq Yahya Haifan da dai sauran su.Akwai karatunalqur'ani na wasu manyan makaranta kamarcomplete quran offline bysheikh abdulrahman al-sudaisbeautiful quran recitation by sheikhmaher almuquiycomplete quran offline by shiekh abdulbasit and soon.Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta sahring dinta awhatsapp, facebook, email da dai sauransu domin sauran yanuwa susamu. Allah ya karba mana baki daya aameen.Kada a manta rating dinwannan application na Sheikh Mohd Bn Uthman lectures tauraro biyarcikin wannan gida.
Kundin Tsatsuba Na Uku 3 - Audio Mp3 1.0 APK
rrnapps
Wannan App ne Audio Mp3 yana dauke da Littafin Hausan nan mai sunaKundin Tsatsuba Na Uku 3 , mai dauke da labari mai matukarnishadantarwa.Littafin Kundin Tsatsuba Na Uku 3 - Audio Mp3 WandaAbdulziz Sani Madakin Gini ya rubuta.Author: Abdul-Aziz A. SaniMadakin GiniVoicing by: Muhammad Umar kaigamaKundin Tsatsuba Na Uku3 - Audio Mp3 za iya samun wasu Audio na littafan hausa da kumakaratuttukan manya-manya malamai, idan aka yi searchin (rrnapps) aplay store, Audio na Littafan sune kamar haka:-Ruwan Bagaja &Iliya Dan Maikarfi Audio Mp3-Magana Jari Ce Ta Biyu 2 - Mp3-TanaTare Dani - Audio Mp3-Littafin Halin Rayuwa - Mp3-WATA KUSAN AUDIOMP3-Jinin Sarauta Audio Mp3-Bakuwar Fuska - Audio Mp3-BAGIDAJIYA -AUDIO MP3-Kundin tsatsuba offline Mp3Kundin Tsatsuba Na Biyu(2)Kundin Tsatsuba Na Uku 3-Mazan Jiya - Audio Mp3-Wa Yafi Kaunata- Audio Mp3-Son Allah - Audio Mp3da dai sauransuDomin samun sauranapps na sauran malamai irinsu sheikh Jafar, M. Aminu IbrahimDaurawa, Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, Sheikh Dr. Isah Ali Pantami dadai sauran maluman sunnah duba ( rrnapps ) free Hausa Islamic appsdake cikin play store.Za kuma a iya samun Karatun quran na wasudaga cikin manyan makaranta quran na duniya irin suSheikh AbdulBasit Quran mp3Sheikh Muhammad Siddiq al-MinshawiMaher Audio QuranOfflineSheikh Maher Al MueaqlySheikh Abdurrahman SudaisSheikh SaudShuraimSheikh Abdullah Ali JabirSudais Audio Quran OfflineSheikhMishary bin Rashid al-AfasySheikh Saad al-GhamidiSheikh Khalilal-HusaryQuran Mishary Rashid OfflineDon Allah idan har kaji dadinwannan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp,twitter, instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwasu ma suyi downloading su amfana.Kada kuma a manta ayi rating nawannnan application fivestar.********************************************************Theapp requires no internet connection to work (it is Offline) andvoice quality is very high.Kundin Tsatsuba Na Uku 3 - Audio Mp3 .Just download and start listening to even when offline.If you likethis Application please consider leaving a positive review and/orrating for it in the store. This will help move the App to the topso that other people that are looking for Kundin Tsatsuba Na Uku 3- Audio Mp3 offline can find it easily.If you've any suggestion oropinion about this app please use the developer email to contact medirectly anytime. I will be glad to read from you and will reply assoon as possible in shaa Allah.Assalamu alaikum wa rahmatullahi wabarakatuh.For more applications?Just go to your google play storeand search "rrnapps" you will see all our applicationsI will be sograteful if you download it and give it 5 star & share it withyour family and friends.Do not hesitate to make your comment,suggestion, advice and so on via [email protected] you andwish you happy listening
BAGIDAJIYA - AUDIO MP3 1.0 APK
rrnapps
Wannan App ne Audio Mp3 yana dauke da Littafin nan mai sunaBAGIDAJIYA mai dauke da labari mai matukar nishadantarwa.BAGIDAJIYA- AUDIO MP3 Voicing by: Muhammad Umar kaigamaBAGIDAJIYA - AUDIO MP3za iya samun wasu Audio na littafan hausa da kuma karatuttukanmanya-manya malamai, idan aka yi searchin (rrnapps) a play store,Audio na Littafan sune kamar haka:-Ruwan Bagaja & Iliya DanMaikarfi Audio Mp3-Magana Jari Ce Ta Biyu 2 - Mp3-Tana Tare Dani -Audio Mp3-Littafin Halin Rayuwa - Mp3-WATA KUSAN AUDIO MP3-JininSarauta Audio Mp3-Bakuwar Fuska - Audio Mp3-BAGIDAJIYA - AUDIOMP3-Kundin tsatsuba offline Mp3-Mazan Jiya - Audio Mp3-Wa YafiKaunata - Audio Mp3da dai sauransuZa kuma a iya samun Karatun quranna wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su SheikhAbdul Basit Quran mp3Sheikh Muhammad Siddiq al-MinshawiMaher AudioQuran OfflineSheikh Maher Al MueaqlySheikh Abdurrahman SudaisSheikhSaud ShuraimSheikh Abdullah Ali JabirSudais Audio QuranOfflineSheikh Mishary bin Rashid al-AfasySheikh Saadal-GhamidiSheikh Khalil al-HusaryQuran Mishary Rashid OfflineDonAllah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yisharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauransocial media domin sauran yan uwa su ma suyi downloading suamfana.Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application fivestar.********************************************************Theapp requires no internet connection to work (it is Offline) andvoice quality is very high.BAGIDAJIYA - AUDIO MP3. Just downloadand start listening to even when offline. If you like thisApplication please consider leaving a positive review and/or ratingfor it in the store. This will help move the App to the top so thatother people that are looking for BAGIDAJIYA - Audio Mp3 offlinecan find it easily.If you've any suggestion or opinion about thisapp please use the developer email to contact me directly anytime.I will be glad to read from you and will reply as soon as possiblein shaa Allah.Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh.Formore applications?Just go to your google play store and search"rrnapps" you will see all our applicationsI will be so grateful ifyou download it and give it 5 star & share it with your familyand friends. Do not hesitate to make your comment, suggestion,advice and so on via [email protected] you and wish you happylistening
Siffatus Salatin Nabiyyi Mp3 Offline- Sheikh Jafar 1.0 APK
rrnapps
Assalamu AlaikumWannan app yana dauke da Fassarar Sharhin LittafinSiffatus Salatin Nabiyyi Mp3 Offline na Sheikh Ja'afar MahmoudAdam, shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu susaurara a saukake.Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam yakuma jikansa.Domin samun sauran apps na Sheikh Jafar da sauranmanyan malamai na sunnah duba (rrnapps) free Hausa Islamic appsdake cikin play storeDon Allah idan har kaji dadin wannanapplication a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter,da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su amfana.Kadakuma a manta ayi rating na wannnan application five star.*TarihinSheikh Jafar Mahmud AdamAn haifi marigayi SheikhJa'afar MahmoudAdam agarin Daura, a shekara ta 1962(ko da yake wani lokacin yakance 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo agidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansune na jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani MalamUmaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa daDaura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakaninsu, wandakuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare dawannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna amakarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijarne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.Tunkafin zuwansu Kano,tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'animaigirma, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam yakammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awarilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980.Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyaryada al'adun kasar Misra, (Egyptian Cultural Centre), sannankuma yashiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci AdultEvening Classes, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru naprimary, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta aajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannankuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malamya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah, a inda yakaranta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala ashekara ta 1993. Sannan kumaSheikh Ja’afar ya sami damar kammalakaratunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami’ar Musulunci, AOundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisawajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), aJami’ar Usman Dan Fodiyo da take Sokoto. Daga cikin malamansa nailimi, akwai malaminsa nafarko, mutumin kasar Masar, SheikhAbdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma MalamNuhu a unguwar Dandago,wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansulittattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu,mutumin Lokoja,wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga daadab a wajensa. Akwai kumaSheikh Abubakar Jibrin limamin masallacinJuma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma najami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam yakarantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma,Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat,Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, AhkaamulJanaa'iz, Siffatus Salaatun Nabiiy. Kafin rasuwarsa, malam ya faragagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashincibiyar(Sheikh Ja'afar Islamic Documentation Centre). MarigayiSheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26/Rabii'uAwwal/1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'addasuka kai masa, a daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba amasallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yayashida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayanaiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne dagako'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.Allah ya ji kan saya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna
Loading...