Description
App Information Dr Ali Isah Fantami Tafseer mp
- App NameDr Ali Isah Fantami Tafseer mp
- Package Namecom.andromo.dev653890.app653668
- UpdatedJul 10, 2020
- File SizeUndefined
- Requires AndroidAndroid 4.1
- Version2.4
- DeveloperAdamsDUT
- Installs10K+
- PriceFree
- Categoryinfo_outline</i></button></div>
- Developer
- Google Play Link
AdamsDUT Show More...
Hausa Fashion Styles 2.2 APK
Wannnan application mai suna hausa fashion styles na daukedakala-kala na kaya na sakawa na mata da maza da kuma huluna irinnazamani. yi downloding na wannan application domin taimakamakawajen zaban diki iri daban daban da kake bukata na zamani.Bayanhausa fashion styles idan akayi seaching adamsdut zakuma aiyasamun application irin su abinci hausawa (hausa foodrecipes)magana jari ce iliya dan mai karfi ruwan bagaja da daisauran suDan takaicecen tarihin hausawa. Al'ummar Hausa dai,al'ummace dakezaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudumaso yammacinjamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazuacikinkasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masumatukarhazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadandaharshenHausa shine asalin yarensu. A tarihance kabilar Hausawa natattarea salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu netun dagashekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da daulolikamar sudaular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. A farko-farkonshekaruna 1900's, a sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar damulkinAringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniyasukamamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkinbayangida, a bisa karkashen mulkin Birtaniya,'yan mulkin mallakasaisuka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizonsiyasarsu,har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa daFulani shine yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawanafarko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci dakumakarbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya shabambam.Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewadasanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta. Daura Kasacewaccea kasani mai dadewa da tarihi a kasar hausawa. Sana'ar nomaita cebabbar sana'ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa kewasana'ar noma kirari da cewa, "na duke tsohon ciniki kowayazoduniya kai yatarar", akwai kuma wasu sana'o'in kamar susha'aninjima watau harkar fatu, rini, sa'a da kira, fannonin dakemutukarsamun cigaba a harkokin sana'o'in Hausawa. Hausawa dai sunjima dashahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na takarawa asha'anin yau da kullum, tare da masu mulki da masana. HarshenHausashi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyarAfirka,harshen hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsunamusammanlarabci kana kuma harshen na tafiya tare da yanayin mu nazamanibisa al'adar cudeni-in cudeka. Harshen Hausa dai ya zamaharshenyau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bane anahiyarAfirka. Bugu da kari, akwai cincirindon al'ummar Hausawa amanyanbiranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kumayankunancinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawasuka jimasuna bi a hanyar ta zuwa aikin Hajji. Akwai kumarubutattun adabimasu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce arubutun ajami da akabuga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallakana birtaniya. Harila yau, kuma wani tsarin rubutu a ajami da akakirkiro tun kafinzuwan turawa, da ba kasafai ake amfani da shi bayanzu.
Similar Apps Show More...
SALLAH 1.0 APK
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da AmincinAllahsu kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)bayanhaka, Wannan app yana bayani ne game da alwala da kuma sallahaaddinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfaninMusulmikasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikinfadinduniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta bugalittafia rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai daukinauyinwannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba dagudanar dawannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamantoakwai tarinlittattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aikikan updatea yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrahdomindada saukaka shi ga mai karatu.
Tambaya Mabudin ilimi 1 - Aminu Daurawa 5.1.0 APK
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barkatuhu, 'Yanuwawannanmanhajja ce domin kawo muku tambayoyi da mutane sukeyigamedaabubuwan da suka shige musu duhu acikin addinin musulunciwaddasheik Aminu Daurawa yake amsawa gwargwadon dai dai fahimtarsaabisasunnar koyarwar manzon Allah S.A.W. Ba ya gahaka zaku iyadownloadna sauran manhajar malamai damukayi muku kamar su: sheikjafartambayoyi 1000 (dubu da amsoshinsu) sheik jaafar kitabutauhidsheik jafar 1000 question and answer sheik jaafar arbaunahadith 40sheik jaafar Umdatul Ahkaam sheik jaafar Kashfusshubuhaatsheikjaafar Bulugul Maraam Sheik jaafar Riyaadussalihiin SheikjaafarSiratun Nabawiy Sheik jaafar Mahmud adam Ahkaamul Janaa'izSheikjaafar Mahmud adam kano Siffatus Salaatun Nabi Sheik jafarcompletetafsir series Akwai kuma sauran malamai na ahlul sunnahkamar hakasheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3 sheikh Jafar MahmudAdamriyadussaliheen sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam sheikhJafarMahmud Adam tafser sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3sheikhMohammmad Abani Zaria lectures sheikh Ali Isah Fantami mp3sheikhAli Isah Fantami husnil muslim sheikh Ali Isah Fantamilecturessheikh Ahmad sulaiman quran recitation sheikh Ahmadsulaiman juzamma mp3 sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitationSheikh ibrahimAminu daurawa lectures Sheikh ibrahim Aminu daurawakundun tarihisheikh mohammad bin usaman kano lectures sheikh Drsani rijiyarlemo da dai sauransu sheikh haruna kabiru gombe sheikhAbubakarGumi sheikh Abdulrazak Yahya Haifan sheikh Bin Usman kanosheikhAhmad BUK Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya. Sheikh AbubukarGeroTafseer mp3 sheik isah ali fantami sheik isah aliyu fantamilectureaudio sheik isah aliyu fantami tafseer sai kuma leturesdamukayisuma kamar haka: - Siffatus Salatin Nabiyyi offline tare dasheikhjafar mahmud adam da kuma siffatus salatin naby tare dasheikhAlbani Zaria - sheikh jafar complete tafsir mp3 - aminudaurawakundin tarihi - Auran shaawa - Addau waddawa - Baba aurenakeso -Hirar yan aljannah guruntum - dogaro ga Allah - Guzurinmahajjata(bayanin yadda akeyin aikin Hajji da Umarah) na malamjafar -Sheikh Jaafar Qira'a mp3 - mal aminu daurawa tambaya mabudinilimi- Arbauna hadith complete shima na malam jaafar - RayuwarMusulmi amusulunci sheik jaafar - Mukhtasar siratur rasul sheikhjafarmahmud adam - Aminu Ibrahim Daurawa - Hudubah volume mp3offlinemalam ja'afar - Riyadus salihin sheikh ja'afar - BulugulMaramjafar - Auren sha'awa. Mu guji auren a more - Completetafseersheikh ja'afar mahmoud adam Kano Nigeria - Umdatul Ahkaamsheikhjafar - mahmud adam jafar kashfush Shubuhat - Muhadara sheikJaafarMahmud - Addau waddawa - Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz -Lamiyatusheikul Islam Ibn Taimiyya Sheik Jafar - Tambayoyin sheikhJafar -Nahawu Adabi - Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa - Sharhu UsululIman -Alwaraqat fi Usulul Fiqhu - aminu daurawa tafsir - malamaminudaurawa tambaya mabudin ilmi - tambayoyi malam aminu daurawa-sheikh aminu ibrahim daurawa tafsir 2016 - Balagatul WadhiSheikJaafar - Ahkamul janaiz sheikh jafar - Adda'u Waddawa -Nahawuadabi shaykh mahmood ja'afar Da sauran manhajjoji masu zuwain shaaAllahu irin su: - tambaya mabudin ilimi - Dr. Mansur IbrahimSokoto- Dr. Abdullahi Usman Gadon kaya - Complete tafsir sheikjafarmahmud adam - Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo - Mallam aminuibrahimdaurawa - Alaramma kalarawi - Qalarawi kano mp3 - MalamkabiruGombe - Malam Aminu Ibrahim Daurawa - Dr. Sani Umar RijiyarLemo -Malam Sani Usman Kurna - Sheikh Abubakar Gero Argungun -SheikhAminu Ibrahim Daurawa - Kundin Tarihi mp3 - Jinin HailadaBayaninsa - Fitinar dukiya -tambaya mabudin ilimi part 2-tambayamabudin ilimi part 3 -tambaya mabudin ilimi by aminudaurawa part 4mungode ayi sauraro lafiya